Lucas Paqueta na so ya bar West Ham, Tottenham na fatan É—auko Scott McTominay, yayin da Napoli ke bibiyar Kobbie Mainoo.