Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadi, yayin da fatansu na samun sa’ida idan matatar mai ta Dangote ta fara sayar ...
Sudan na fama da barkewar annobar cutar kwalara, inda aka samu rahoton wadanda suka kamu da cutar mutane 5,000 sannan akalla ...
Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da ...
Kungiyar Super Eagles ta Najeriya ta kasance a matsayi na 39 a duniya a iya kwallo yayin da take matsayi na 6 a nahiyar ...
Masu lura da al'amura na cewa, zaben zai iya zama zakaran gwajin dafi ga farin jinin gwamnatin APC mai mulki a jihar ta Edo ...
A cewar mataimaki na musamman ga shugaban a kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun, Tinubu na so ya zauna a gida domin ...
Ragin ya biyo bayan gabatar da harajin da aka yi a farkon shekarar nan me cike da cece-kuce, al’amarin daya gamu da turjiya ...
Wani zauren zantawa kan lamuran yau da kullum mai taken “CONNECT THE DOTS” ya karfafa cewa hadin kan matasa da jagorori zai ...
A karshen taron da suka gudanar a birnin Bamako ministocin harakokin wajen kasashen sahel da suka hada da Nijar, Mali da ...
Kungiyar Hezbullah ta harba jerin makaman roka zuwa yankin arewacin Isra’ila a yau Alhamis, inda ta ci gaba da musayar wuta ...
Dakarun sojin sama da na kasa sun kashe sama da maharan har su 100, bisa bayanan sojojin ba tare da wani karin bayani ba.