Mutane sun yi ta É—aga kai sama cikin al'ajabi lokacin da wata ya bayyana cikin haske da girma fiye da yadda aka saba gani ranar Litinin da daddare. A cewar hukumar binciken sararin samaniyan Amurka ta ...
A daren ranar Asabar sojojin Najeriya su ka sanar da nasarar dakile yunkurin sace mutane 16 daga yankin Kajuru mai fama da matsalar tsaro a jihar Kadunan arewa maso yammacin kasar. Sai dai a wannan ...
A ranar Talata da Laraba ne Musulmai daga sassa daban-daban na duniya suka fara Azumin watan Ramadan. Wannan nau'in ibada mai matukar muhimmanci na farawa ne da zarar an ga jaririn wata. Ta yaya aka ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results